YANZU-YANZU: Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa
Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa yanzu haka da misalin karfe 11:30 na safiyar yau.
Sai-dai har zuwa yanzu hukumar wutar bata kai ga fitar da sanarwar abunda ya janyo hakan ba, wannan shine karo na 11 da wutar lantarkin ta lalace a cikin shekara guda.