Yanzu-yanzu: Gobara ta kama cibiyar motsa jiki a Abuja
Wata gobara ta tashi a ranar Larabar da ta gabata a shahararriyar cibiyar Eco Fitness Hub da ke Gwarinpa, Abuja.
Gobarar ta lakume kaso mai yawa na kayan aikin motsa jiki.
Shaidun gani da ido sun ce ba a samu asarar rai ba.