YANZU-YANZU: Akwai yiwuwar farashin Fetur zai iya fadowa kasa warwas a Najeriya
Akwai yiwuwar farashin litar Man Fetur zai iya fadowa kasa warwas a Najeriya.
Ana hasashen farashin litar man fetur zai iya faduwa kasa warwas a Najeriya biyo bayan faduwar da gangan mai ta yi a kasuwar danyan man fetur na Duniya.