Yanzu Yanzu: Aiyedatiwa ya doke Ajayi, ya lashe zaben gwamnan jihar Ondo
Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya lashe zaben gwamnan jihar Ondo.
Aiyedatiwa ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), Mista Agboola Ajayi, inda ya samu rinjayen kuri’u a fadin kananan hukumomin jihar 18.
Aiyedatiwa ya samu kuri’u 366,781, yayin da Ajayi ya samu kuri’u 117,835 a fadin kananan hukumomi 18 na jihar Ondo.
SAKAMAKON ZABEN GWAMNAN JIHAR ONDO
1- Akure Arewa
APC 14, 451
PDP 5, 787
2-Okitipupa
APC 26, 811
PDP 10, 233
3-Akoko Arewa maso Gabas
APC 25, 657
PDP 5, 072
4-Akure Kudu
APC 32, 969
PDP 17, 926
5-Ashe-
APC 16, 555
PDP 4, 472
6-Akoko Northwest
APC (25, 010)