Yan kasuwar man fetur sun bukaci kotu kar a bari Dangote ya karbe bangaren makamashi.

Spread the loveWasu manyan ‘yan kasuwar man fetur guda uku a kasar, jiya, sun bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja, da ta dakatar da wani shiri da suka bayyana a matsayin shirin matatar man fetur na Dangote FZE, na maida bangaren makamashin tattalin arzikin kasa zagon kasa. ‘Yan kasuwan da suka hada da AYM … Continue reading Yan kasuwar man fetur sun bukaci kotu kar a bari Dangote ya karbe bangaren makamashi.