Tinubu ya isa Brazil don halartar taron G20

Spread the loveShugaba Bola Tinubu ya isa birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil, domin halartar taron shugabannin kasashe 20 na G20 karo na 19. Shugaban, wanda ya isa ranar Lahadi da karfe 11.03 na rana agogon Ć™asar, (Litinin 3.03 na safe agogon Najeriya) ya samu tarbar Amb. Breno Costa a Ma’aikatar Harkokin Wajen Brazil. … Continue reading Tinubu ya isa Brazil don halartar taron G20