Tinubu ya bar Brazil zuwa Abuja bayan Taron G20

Spread the loveShugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil zuwa Najeriya, bayan halartar taron shugabannin kasashen G20 karo na 19 a kasar. Shugaban ya tashi daga filin jirgin saman Galeao Air Force Basa (SBGL), Rio de Janeiro, da karfe 10:30 na safe (lokacin gida) a ranar Asabar. Jaridar … Continue reading Tinubu ya bar Brazil zuwa Abuja bayan Taron G20