Talauci da matsi ne ya sanya ake samun haziƙai a fannonin rayuwa a Nijeriya – Tiwa Savage

Savage

Spread the love

Fitacciyar mawakiyar Nijeriya, Tiwa Savage ta yi nuni da cewa ƴan Nijeriya na yin fice a fannoni da batalauci-da-matsi-ne-ya-sanya-ake-samun-haziƙai-a-fannonin-rayuwa-a-nijeriya-tiwa-savagen-daban na rayuwa, musamman ɓangaren nishadi sakamakon talauci da matsin rayuwa a ƙasar.

Da ta ke jawabi a wani taro, Savage ta nuna yadda matasan Nijeriya ke nuna hazaƙa a fannin waƙoƙi da finafinai, inda ta ce hakan ya samu je sakamakon talauci da ake fama da shi a Nijeriya.

“Sai ka zo Nijeriya za ka ga irin haziƙan da mu ke da su. Sai mutum ya ci kwakwa ya ke iya samun nasarar rayuwa a Nijeriya l. Shi ya ku ka ga taurarin fannin nishadi ke fitowa kamar yan cirani ko kamar ƴan ƙwadago,” in ji ta.


Spread the love

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button