Sabbin Labarai
-
Gwamna Zulum na Borno ya ɗauki nauyin jigilar fasinjoji 710 zuwa garuruwansu saboda Kirsimeti
Gwamna Zulum ya bayar da umarnin ne domin sauƙaƙa wa waɗanda ba asalin ‘yan ba zuwa garuruwansu. Gwamnan Jihar Borno,…
-
Yadda majalisar dokoki a jihar Zamfara ta dakatar da ƴaƴanta na tsawon shekara 1 daga aiki
Ana ci gaba da samun rashin fahimta game da batun mayar da wasu ƴan majalisar dokoki na jihar Zamfara kan…
-
Gwamnatin Tububu ta ware biliyan27 don rabawa tsofaffin shugabannin kasa
Gwamnatin tarayya ta ware zunzurutun kudi har naira biliyan 27 domin biyan tsofaffin shugabannin kasa, mataimakan su, shugabannin kasa na…
-
Rundunonin sojin Najeriya sun yi wa manyan hafsoshi ƙarin girma
Rundunonin sojin Najeriya sun yi wa ɗaruruwan manyan hafoshin ƙarin girma a wani mataki na inganta ƙwazon aiki. Cikin wata…
-
Fulawa da dabbobin fadar shugaban kasa za su ci N125m a kasafin kudin 2025
Shugaban ƙasar ya ware Naira miliyan 86 domin kula da dabbobi da kuma Naira miliyan 38.5 na kula da ciyayi…
-
An saki Yahaya Bello daga gidan yari kan kuɗi naira miliyan 500
Hukumomin cibiyar kula da gidan yarin Kuje sun saki Yahaya Bello, tsohon Gwamnan Jihar Kogi. Hakan ya biyo bayan cika…
-
Kirsimeti: An fara zirga zirga na jirgin kasa kyauta ga ƴan Najeriya a duk faɗin ƙasar na 2024
A ranar Juma’a ne gwamnatin tarayya ta fara zirga-zirgar jiragen kasa kyauta a fadin kasar domin saukaka tsadar sufurin fasinjoji…
-
Ƴan siyasa ne su ka talauta yankin Arewa sama da shekaru 40 – Dogara
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta 9, Yakubu Dogara, ya danganta abinda aka samu na koma bayan da Arewa ke fuskanta…
-
Hukumar kwastam ta kama buhunan shinkafa, man fetur, da suka kai naira miliyan 229 a iyakar jihar Ogun
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) reshen Ogun ta kama buhunan shinkafa ‘yan kasashen waje guda 2,169 kowacce mai nauyin kilogiram…
-
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da naira biliyan 15 domin gyara motocin alkalai, makarantu, da sauransu
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da naira biliyan 15 domin gyaran makarantu da samar da motocin hukuma ga alkalan manyan…