Najeriya ce ta biyar wurin yawan masu amfani da kafafen sada zumunta a Duniya
Kasar Najeriya ce ta 5 a kasashen da aka fi amfani da kafafen sada zumunta a Duniya.
Bincike ya nuna cewa Nijeriya ta hau matsayi na biyar a jerin ƙasashen da ƴan kasar su ka fi amfani da kafofin sada zumunta.
A kididdigar da Cable.co.uk da Ke Are Social su ka saki a shafin X a binciken su na 2024, ƴan Nijeriya na shafe a ƙalla awanni 3 da mintuna 23 a rana a kan shafukan sada zumunta.
Ga jerin ƙasashen nan:
Kenya – 03:43
South Africa – 03:37
Brazil – 03:34
Philippines – 03:33
Nigeria – 03:23
Colombia – 03:22
Chile – 03:11
Indonesia – 03:11
Saudi Arabia – 03:10
Argentina – 03:08
Mexico – 03:04
Malaysia – 02:48
Ghana – 02:43
Egypt – 02:41
Thailand – 02:30
Bulgaria – 02:26
Vietnam – 02:23
Portugal – 02:23
Romania – 02:20
Italy – 02:17.