Kungiyoyi masu zaman kansu na kasashen waje sun rage ayyukan su a Borno

Spread the love

Bayan yin aiki da masu ruwa da tsaki na cikin gida domin dakile matsalar tsaro da ta addabi jihar Borno sakamakon ayyukan mayakan Boko Haram, wasu kungiyoyi masu zaman kansu na duniya sun fara ficewa daga jihar.

Wasu daga cikin jami’an kungiyoyin da suka zanta da wakilinmu da ya nemi a sakaya sunansu, sun ce sun koma yankin Arewa maso Yamma, inda ‘yan fashi, satar shanu, sace-sacen jama’a da sauran miyagun ayyuka ke addabar al’umma tare da dakile harkokin tattalin arziki da zamantakewa.


Spread the love

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button