Kotun Koli ta yi watsi da karar kalubalantar dokar kafa EFCC  

Spread the loveKarar, wadda Antoni Janar na jihohi 16 suka fara shigar, ta nemi a rusa hukumar yaki da cin hanci da rashawa. Duk da haka, wasu jihohi sun janye daga karar, yayin da wasu suka nemi a shiga cikin karar a matsayin masu kara.   Jihohin da suka fara shigar da karar sun hada … Continue reading Kotun Koli ta yi watsi da karar kalubalantar dokar kafa EFCC