Hukumar EFCC ta kama mutane 35 kan damfarar yanar gizo a Abia

Spread the loveEFCC: Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta sanar da kama wasu mutane 35 da ake zargi da damfarar yanar gizo a garin Aba na jihar Abia. An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafin hukumar EFCC akan X.com … Continue reading Hukumar EFCC ta kama mutane 35 kan damfarar yanar gizo a Abia