Kamfanonin rarraba wutar lantarki sun kara farashin mita daga N117k zuwa N149k

Spread the loveMasu amfani da wutar lantarki sun yi ta korafi a kafafen sada zumunta na zamani game da karin farashin kudin mita da kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) suka yi a kasar. Idan dai ba a manta ba a kwanakin baya ne Kamfanonin Rarraba Wutar Lantarki a Najeriya sun sanar da karin farashin wutar … Continue reading Kamfanonin rarraba wutar lantarki sun kara farashin mita daga N117k zuwa N149k