Buhari ya bada kyautar Naira miliyan 10 ga mutanen da suka kone a Majia, jihar Jigawa
Buhari ya bada kyautar Naira miliyan 10 ga mutanen da suka kone a Majia, jihar Jigawa
A yau Talata tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ziyarci gidan Gwamnatin jihar Jigawa don jajanta musu kan iftila’in gobara da yayi sanadiyar rasuwar mutane kusan 200 a garin Majia.
A yayin ziyarar tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari ya bada kyautar Naira miliyan 10 ga mutanen da iftila’in gobarar ya shafa.