-
Sabbin Labarai
Hukumar NAMA za ta cigaba da karban dala 300 ga masu sarrafa jirage masu saukar ungulu a kasar nan
Hukumar Kula da Sararin Samaniya ta Najeriya NAMA na iya nan ba da jimawa ba ta sake fara karbar kudin…
-
Sabbin Labarai
‘Yan sandan Najeriya sun kashe mutum 24 a zanga-zangar tsadar rayuwa ta watan Agusta – Amnesty
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta ce binciken da ta yi kan yadda hukumomin ‘yan sanda a Najeriya,…
-
Sabbin Labarai
Dole sai an haɗa kai domin samun zaman lafiya a Najeriya – Jonathan 2024
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya yi wani gargaɗin cewa ana buƙatar haɗin-kai tsakanin ‘yan Najeriya, domin samun…
-
Sabbin Labarai
Najeriya na asarar sama da dala biliyan 1 kan cutar maleriya duk shekara – Minista
Ministan lafiya na Najeriya Farfesa Muhammad Pate, ya ce arziƙin da ƙasar take asara a shekara sakamakon cutar zazzaɓin cizon…
-
Sabbin Labarai
Gwmanatin Kano ta rufe kamfanonin Ɗantata da Mangal 2024
Gwmanatin Kano ta rufe kamfanin jiragen sama na Max Air mallakin surukin Kwankwaso da kamfanin Ɗantata kan taurin bashin kuɗaɗen…
-
Sabbin Labarai
Jihar Gombe ta sami rahoton laifuka 388 da suka shafi cin zarafin mata – Kwamishinan lafiya
Jihar Gombe ta samu adadin cin zarafi na mata 388, yayin da maza 144 suka samu a tsakanin shekarar 2021…
-
Sabbin Labarai
Yanzu Yanzu: Matatar mai ta Port Harcourt ta fara aikin sarrafa mai 2024
Matatar mai na Port Harcourt (PHRC) Ltd a jihar Ribas ya fara sarrafa danyen mai. Olufemi Soneye, mai magana da…
-
Sabbin Labarai
Tinubu yace fasahar sararin sama yanzu tazama bangare na cigaban Najeriya 2024
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta kara yawan kudaden da ake kashewa…
-
Sabbin Labarai
Trump zai sa harajin kashi 25 kan kayayyakin Mexico da Canada
Zaɓaɓɓan shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump ya ce zai sa harajin kashi ashirin da biyar kan dukkan kayan da aka…
-
Sabbin Labarai
Yadda Tinubu zai gabatar da kasafin 2025
Me kuka fi so kasafin 2025 na Naira tiriliyan 26.1 da Tinubu zai gabatar wa majalisa ya fi ba wa…