-
Sabbin Labarai
Kungiyar dalibai ta kasa NANS na son Tinubu ya nemi taimako kan kalubalen zamantakewa da tattalin arziki idan… 2024
A karshen makon da ya gabata ne kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da…
-
Sabbin Labarai
Gwamna Yusuf yayi alkawarin dorewar mafi karancin albashi, da dakile cin hanci da rashawa 2024
Gwamnan Yusuf ya jaddada kudirin gwamnatinsa na yaki da cin hanci da rashawa ya tsaya cak a jihar. Kamar yadda…
-
Sabbin Labarai
Sarkin Ilorin ya dakatar da wani basaraken gargajiya 2024
Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya dakatar da Alhaji Isiaka Ishola Bolakale daga mukaminsa na Daudu Yekelu Idi Adan na…
-
Sabbin Labarai
Jihohin Legas da Rivers ne kadai za su ci gajiyar kudin gyara haraji na Tinubu – Zulum 2024
Haraji: Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Lahadin da ta gabata ya bayyana dalilin da ya sa gwamnonin…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin Dikko Radda ta kulla yarjejeniyar haƙar ma’adinai ta biliyoyin naira 2024
Gwamnatin Dikko Radda ta rattaɓa hannu kan yarjejeniyar haƙar ma’adinai a faɗin jihar da kamfanin Geoscan na ƙasar Jamus. BBC…
-
Sabbin Labarai
Ina kan bakata na sake fasalin tattalin arzikin Najeriya – Tinubu 2024
Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatin sa na yin garambawul ga bangaren tattalin arziki, tare da cewa wannan shirin shakka babu…
-
Sabbin Labarai
Yan sanda a Kano sun kuɓutar da ƴar shekara huɗu daga hannun masu garkuwa 2024
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta kuɓutar da wata ƙaramar yarinya mai shekara huɗu daga hannun masu garkuwa da…
-
Sabbin Labarai
Nahcon ta mayar wa alhazan Najeriya naira biliyan 5.3 saboda rashin kulawa a aikin hajji
Hukumar alhazan Najeriya ta mayar da hukumomin alhazai na jihohin da ba su samu cikakkiyar kulawar hukumar ba lokacin aikin…
-
Sabbin Labarai
Gwamna Zulum ya ce ba za su iya biyan albashi ba idan gwamnatin tarayya ba ta janye kudirin fasalin haraji ba 2024
Zulum na jihar Borno ya soki kudirin sake fasalin haraji, inda ta ce hakan zai janyo wa yankin arewacin kasar…
-
Sabbin Labarai
ASUU ta bayyana damuwa kan yawaitar daliban da ke samun sakamako mai daraja ta 1 daga jami’o’in masu zaman kansu
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana damuwa kan yawaitar daliban da ke samun sakamako na farko (first-class) daga…