-
Sabbin Labarai
YANZU YANZU: Majalisar Dattijai ta kafa wani kwamitin don magance matsalolin dake cikin kudirin haraji 2024
Majalisar dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (PDP, Benue ta Kudu) don magance…
-
Sabbin Labarai
Gyaran haraji da gwamnatin tarayya zatayi zai iya kawo karshen TETFund, COEASU ta yi gargadi 2024
Kungiyar malaman kwalejojin ilimi (COEASU) ta bayyana matukar damuwarta kan shirin sake fasalin haraji da gwamnatin tarayya ta yi, inda…
-
Sabbin Labarai
Sarkin Musulmi ya nemi gwamnati ta hukunta masu daukar nauyin ta’addanci 2024
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci gwamnati ta fallasa tare da hukunta masu daukar nauyin ayykan ta’addanci Majalisar Addinai…
-
Sabbin Labarai
A janye kudurorin dokar harajin Tinubu —Sanatocin Arewa 2024
Sanatocin Arewa sun nemi a janye sabbin kudurorin dokar haraji da Tinubu ya mika wa majalisar Sanatoci daga yankin Arewa…
-
Sabbin Labarai
Akwai wadanda ba su son rikicin Boko Haram ya ƙare – Zulum 2024
Gwamnan jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, Babagana Umara Zulum, ya yi zargin cewa akwai waɗanda ke…
-
Sabbin Labarai
Majalisar dokoki ta kasa za ta amince da kudirin gyaran haraji duk da adawa da akeyi da gyaran – Dickson 2024
Shugaban kwamitin majalisar dokoki mai kula da muhalli da sauyin yanayi, Seriake Dickson (PDP, Bayelsa West), ya ce majalisar dokokin…
-
Sabbin Labarai
An lalata na’urorin rumbun wuta ta Transformers 253 tsawon wata hudu a jihar Bayelsa
Gwamnatin jihar Bayelsa ta nuna damuwarta kan barnatar da taransfoman wutar lantarki sama da 253 da aka yi a wasu…
-
Sabbin Labarai
Kungiyar kwadago NLC sun fara yajin aikin gargadi na sati 1 a jihar Kaduna
Kungiyoyin kwadago a jihar Kaduna sun fara yajin aikin gargadi na mako guda kamar yadda shugabannin kungiyar kwadago ta kasa…
-
Sabbin Labarai
Rashin cin gashin kai, cin hanci da rashawa shine ya gurgunta kananan hukumomin – Abbas Tajuddeen 2024
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajuddeen ya sake jaddada cewa rashin cin gashin kai, cin hanci da rashawa, rashin isassun kudade,…
-
Sabbin Labarai
Zulum ya kaddamar da layin dogo na farko a Arewacin Najeriya 2024
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, na shirin gina layin dogo na cikin gari domin hada Maiduguri da kewaye, wanda…