-
Sabbin Labarai
Sakataren gwamnatin jihar Bauchi yayi murabus daga mukamin sa 2024
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad Abdulkadir ya amince da murabus din sakataren gwamnatin jihar Barista Ibrahim Muhamamd Kashim. Wata…
-
Sabbin Labarai
Shettima ya tashi daga Abuja zuwa Dubai domin kaddamar da kamfanin man fetur 2024
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, domin wakilcin shugaban kasa…
-
Sabbin Labarai
Gwamna Uba Sani ya ce majalisar watsa labarai na da dabarun farfadoɗo da tattalin arzikin Najeriya 2024
Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna ya ce Majalisar Watsa Labarai da Wayar da Kan Jama’a ta kasa na da…
-
Sabbin Labarai
Tinubu ya naɗa sabon shugaban Hukumar gidan gyaran hali ta Nijeriya 2024
Naɗin nasa da Tinubu yayi ya biyo bayan ƙarewar wa’adin Shugaban Hukumar na yanzu, Haliru Nababa. Shugaba Bola Tinubu ya…
-
Sabbin Labarai
Kotu ta bayar da belin Yahaya Bello kan kudi naira miliyan 500
Babbar kotu ta tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kuɗi naira…
-
Sabbin Labarai
Babu ruwanmu da abin da ke faruwa a Syria – Trump 2024
Lokacin da Donald Trump tare da sauran shugabannin ƙasashen duniya suka je birnin Paris a makon da ya gabata domin…
-
Sabbin Labarai
Ba ma bawa jam’iyyun siyasa tallafi – TETFUnd 2024
Asusun kula da manyan makarantu (TETFund) ya musanta cewa ya ba jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa kudade.…
-
Sabbin Labarai
Gwamna Fubara ya bukaci hukumar haraji don haɓaka haɗin kai tsakanin hukumomin haraji 2024
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya yi kira ga hukumar haraji ta hadin gwiwa (JTB) da ta inganta hadin gwiwa…
-
Sabbin Labarai
Mahara sun kashe Hakimi sannan sun kona gidaje a karamar hukumar Billiri ta jihar Gombe 2024
Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kashe hakimi tare da ƙona gidaje da sace dabbobi da ba a san…
-
Sabbin Labarai
Kadarorin fansho za su kai naira tiriliyan 22 kafin watan Janairu na sabuwar shekara – PenCom
Hukumar fansho ta kasa (PenCom) na shirin rufe shekarar 2024 da kadarorin fansho na sama da Naira tiriliyan 22, a…