-
Sabbin Labarai
Girgizan kasa a Najeriya ta sake ruguza wutar lantarki 2024
Girgizar kasa a Najeriya ta sake ruguza wutar lantarki wanda hakan ya bar miliyoyin ‘yan kasar ba su da wutar…
-
Sabbin Labarai
Hedikwatar tsaron Najeriya ta musanta kafa sansanin sojin Faransa a Najeriya 2024
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce babu gaskiya a labaran da ake yaɗawa cewa dakarun Faransa na shirin kafa sansaninsu a…
-
Sabbin Labarai
Wasu barayi sun kai hari kan babban hanyan sadarwa a garin Jere dake jihar Kaduna 2024
Wani hari da wasu barayi suka kai kan wata babbar hanyar sadarwa ta hanyar Abuja zuwa Kaduna, ya kawo cikas…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da shirin ciyo bashin cikin gida 2024 na naira tiriliyan 4
A daidai lokacin da shugaban kasa Bola Tinubu ke shirin gabatar wa majalisar dokokin kasar a gobe, kasafin kudin kasar…
-
Sabbin Labarai
Najeriya ta fitar da wutar lantarki da ya kai naira biliyan 181.62 cikin watanni 9
Najeriya ta fitar da wutar lantarki da darajar sa ta kai N181.62bn daga watan Janairu zuwa Satumba na shekarar 2024,…
-
Sabbin Labarai
Zulum ya bayar da umarnin biyan ma’aikata a Borno albashin Disamba 2024
Zulum yace matakin na nufin bai wa ma’aikata da ’yan fansho damar samun walwala da isassun kuɗi don shirya bukukuwansu…
-
Sabbin Labarai
Wakilai daga kasar Japan sun yabawa matatar man Dangote 2024
An yaba da rukunin matatar man dangote a matsayin wani shiri mai ban mamaki, wanda ke nuna ci gaban fasahar…
-
Sabbin Labarai
Ko yaƙin da Taliban ke yi da sauyin yanayi alheri ne ga maƙwabtansu? 2024
Yana da Faɗin sama da mita 100 kuma ya miƙe har iya ganin ido, katafaren aikin gine-gine da ƴan Taliban…
-
Sabbin Labarai
ECOWAS ta amince da ficewar ƙasashen Sahel daga cikinta 2024
Shugabannin ƙungiyar bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ko CEDEAO sun amince da ficewar ƙasashen yankin Sahel –…
-
Sabbin Labarai
Rundunar sojin Najeriya ta tura dakarun korar Lakurawa daga Sokoto da Kebbi 2024
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya buƙaci sojojin Najeriya su fatattaki Lakurawa daga jihohin Sokoto da Kebbi da…