-
Sabbin Labarai
Gwamna Zulum na Borno ya ɗauki nauyin jigilar fasinjoji 710 zuwa garuruwansu saboda Kirsimeti
Gwamna Zulum ya bayar da umarnin ne domin sauƙaƙa wa waɗanda ba asalin ‘yan ba zuwa garuruwansu. Gwamnan Jihar Borno,…
-
Sabbin Labarai
Yadda majalisar dokoki a jihar Zamfara ta dakatar da ƴaƴanta na tsawon shekara 1 daga aiki
Ana ci gaba da samun rashin fahimta game da batun mayar da wasu ƴan majalisar dokoki na jihar Zamfara kan…
-
Sabbin Labarai
Hukumar kwastam ta kama buhunan shinkafa, man fetur, da suka kai naira miliyan 229 a iyakar jihar Ogun
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) reshen Ogun ta kama buhunan shinkafa ‘yan kasashen waje guda 2,169 kowacce mai nauyin kilogiram…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da naira biliyan 15 domin gyara motocin alkalai, makarantu, da sauransu
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da naira biliyan 15 domin gyaran makarantu da samar da motocin hukuma ga alkalan manyan…
-
Sabbin Labarai
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur zuwa naira 899 kan kowacce lita
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur zuwa naira 899.50 a kan kowace lita. An sanar da hakan ne…
-
Sabbin Labarai
Gwamnan Kebbi ya gabatar da kasafin kudi naira biliyan 580.32 na shekarar 2025
A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya gabatar da daftarin kasafin kudi na naira…
-
Sabbin Labarai
Majalisar zartarwar Najeriya ta amince da kasafin kudin Najeriya tiriliyan 47.9
Majalisar zartarwar Najeriya ta amince da kasafin kudi na 2025, wanda shugaba Tinubu zai gabatar. Da yake jawabi jim kaɗan…
-
Sabbin Labarai
Gwamna Umar Fintiri na jihar Adamawa ya gabatar da kasafin kudi naira biliyan 486 na shekara ta 2025
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa a ranar Litinin ya gabatar da kudurin kasafin kudi na Naira biliyan 486.218…
-
Sabbin Labarai
Tinubu ya jagoranci zaman majalisar zantarwa ta tarayya yanzu haka a Abuja
A halin yanzu dai shugaba Bola Ahmed Tinubu ne ke jagorantar taron majalisar zartarwa ta tarayya a fadar shugaban kasa…
-
Sabbin Labarai
Girgizan kasa a Najeriya ta sake ruguza wutar lantarki 2024
Girgizar kasa a Najeriya ta sake ruguza wutar lantarki wanda hakan ya bar miliyoyin ‘yan kasar ba su da wutar…