-
Sabbin Labarai
Gazawar gwamnatin shugaba Tinubu a bayyane take karara – Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi kakkausar suka ga halin da Najeriya ke ciki a karkashin jagorancin shugaba…
-
Sabbin Labarai
Hukumar tsaron cikin gida ta mika wa gwamnatin Kaduna mutane 58 da aka ceto
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu ya mikawa gwamnatin jihar Kaduna mutane 58 da aka…
-
Sabbin Labarai
Manufofin Tinubu shine maido da Najeriya kan hanyar – Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa, ba tare da la’akari da kalubalen da Najeriya ke fuskanta ba, tattalin…
-
Sabbin Labarai
Ministar Ilimi ta kaddamar da muhimman ayyuka 13 a cibiyar ilimin manya a Kano
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya tare da haɗin gwiwar Kamfanin Maslaha Homes Ltd. ta kaddamar da samar da ayyuka 13 masu…
-
Sabbin Labarai
Hezbollah ta kai hare-hare kan sansanoni sojojin Isra’ila
Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 407 — ya kashe aƙalla…
-
Sabbin Labarai
An dawo da ƴan mata 13 da aka yi safarar su zuwa Ghana – NiDCOM
Hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje (NiDCOM) ta taimaka wajen dawo da mata ‘yan Najeriya 13 da aka yi safararsu…
-
Sabbin Labarai
An bude rumfunan zaben jihar Ondo misalin karfe shida na safe – INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce da karfe 6 na safe ta bude rumfunan zabe a jihar…
-
Sabbin Labarai
Ya Kamata a sauya albashin ma’aikata Jahar Bauchi
Ya Kamata a sauya albashin ma’aikata Jahar Bauchi Kwamishiniyar ilimi ta jihar Bauchi, Dakta Jamila Mohammed Dahiru, ta ce ya…
-
Sabbin Labarai
Yakin Ukraine zai kawo karshe – Zelensky
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada jiya Juma’a cewa yakin da Rasha ke yi da kasarsa zai “kare da…
-
Sabbin Labarai
Kamfanin NNPC zai fara sayar da Iskar Gas wa Matatar Mai na Dangote
Kamfanin NNPC Gas Marketing Limited (NGML), reshen Kamfanin Mai na Nigeria National Petroleum Company Limited (NNPCL), ya yi nasarar aiwatar…