-
Sabbin Labarai
Za mu sake gabatar da kudurin da aka ƙi a kan wa’adin shekaru 6-majalisar wakilai
Mambobin Majalisar Wakilai 34 da suka dauki nauyin kudirin yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima na shekarar 1999 don…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayyya ta bude tsarin amfani da albarkatun ruwa don bunkasa har kan noma
Ma’aikatar albarkatun ruwa da tsaftar muhalli ta kaddamar da wani shiri na inganta samar da abinci da rage radadin talauci…
-
Sabbin Labarai
Tinubu ya nemi amincewar ciyo sabon bashin N1.77trn
Shugaba Tinubu ya rubutawa Majalisar Dattawa da ta Wakilai wasika, yana neman amincewar wani sabon rancen waje na dala biliyan…
-
Sabbin Labarai
Hukumar tsaron farin kaya ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da safarar dabbobi ba bisa ka’ida
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta kama wasu mutane 14 da ake zargin makiyaya ne da laifin karya…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin Tarayya a kwai bukatan ta sake yin dubin kasafin kudin 2025
Kungiyar ‘Yan Kasuwa da Masana’antu ta Legas (LCCI) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sake yin la’akari da hasashen da…
-
Sabbin Labarai
Yan Bindiga sun yi garkuwa da mutane 6 a Taraba
Rahotanni daga jaridar leadership sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe wani manomi tare da yin…
-
Sabbin Labarai
Nadin Bwala yana nuna rashin ingancin shugabancin Tinubu – Ali Ndume
Sanata Ali Ndume (APC, Borno ta Kudu), ya bukaci Daniel Bwala, sabon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada…
-
Sabbin Labarai
Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane 6 a Jahar Kaduna
Jami’an Operation Fushin Kada na rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna, karkashin jagorancin OC, SP Usman Namai Bindiga, da ke aiki…
-
Sabbin Labarai
Obasanjo ya halarci daurin auren yar Kwankwaso sanye da jar hula
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, sanye da jar hular tafiyar Kwankwasiyya, ya halarci daurin auren Aisha Rabiu Musa Kwankwaso, diyar…
-
Sabbin Labarai
Ma’aikaciyar lafiya da ta shafe shekaru 6 a hannun ƴan Boko Haram ta shaƙi iskar ƴanci
Malamar jinya mai shekaru 42, Alice Loksha, da aka sace a shekarar 2018 daga hannun ‘yan Boko Haram a Jihar…