-
Sabbin Labarai
Shugaban kasa bai yi wani laifi ba cewar dan takarar gwamnan jihar Anambra na APC 2025
Nadin ‘ya’yan jam’iyyar (APGA) a cikin gwamnatin jam’iyyar (APC) a kwanakin baya ya haifar da cece-kuce. Sai dai, Sir Paul…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayya ta amince da dokokin gudanar da filaye
Ministan gidaje da raya birane, Ahmed Musa Dangiwa, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na gyarawa, kiyayewa da kuma inganta darajar…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayya da bankin duniya sun samar da dala Miliyan 600 ga titunan karkara
Gwamnatin Tarayya da Bankin Duniya by sun ware dala miliyan 600 don shirin bunkasa yankunan karkara da kasuwancin noma (RAAMP)…
-
Sabbin Labarai
Babban bankin Najeriya ya ci tarar bankunan kasuwanci N150m
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ci tarar Naira miliyan 150 a kan bankunan ajjiye kuɗi da aka samu da laifin…
-
Sabbin Labarai
Uwargidan Shugaban kasa ta sake ba da shawarwari game da tarin fuka 2024
Uwargidan Shugaban kasa Tinubu ta sake yin wannan alkawari ne a yayin wani babban taron shugabanni na siyasa don kawo…
-
Sabbin Labarai
Yanzu-yanzu: Gwamnan Kano Yusuf ya kori Sakataren gwamnati, shugaban ma’aikata da kwamishinoni 5
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya kori sakataren gwamnatin jihar Abdullahi Bichi da Shehu Sagagi, shugaban ma’aikatan fadar sa, a…
-
Sabbin Labarai
Biden yayi afuwa wa masu laifi 1,500- Fadar White House
Shugaban kasar mai barin gado Joe Biden ya fada jiya alhamis cewa ya sassauta hukuncin da aka yankewa wasu masu…
-
Sabbin Labarai
Ma’aikatan NAHCON da hukumomin alhazai na jihohi su ne jigon tafiyar mu – Shugaban NAHCON
Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya baiyana cewa ma’aikatan hukumar da kuma hukumomin alhazai na…
-
Sabbin Labarai
Badenoch ta mayarwa da Shettima martani kan kiran da ya yi mata da ta cire sunan Nijeriya a jerin sunayen ta
Kemi Badenoch, shugabar jam’iyyar Conservative Party, ta Birtaniya kuma haifaffiyar ƙasar, ta mayarwa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima martani kan…
-
Sabbin Labarai
Babu ja da baya kan nadin hakimin Bichi – Sanusi Sarkin Kano na 16
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya jaddada kudirin sa na nada sabon Hakimin Bichi, Munir Sanusi, tare da…