-
Fusatattun matasa sun banka wa wasu jami’an tattara haraji 2 wuta a Anambra
Fusatattun matasa sun banka wa wasu jami’an tattara haraji biyu wuta kan zargin haddasa hadari a Anambra An kone jami’an…
-
Tinubu da Matarsa sun dawo Abuja bayan taron G20 a Brazil
G20: Shugaban kasa, Bola Tinubu da uwargidan , Oluremi Tinubu, sun dawo Abuja daga birnin Rio de Janeiro na kasar…
-
Kotun ECOWAS ta umurci gwamnatin tarayya ta biya ₦10m kan tsare daliba
Kotun ECOWAS ta umurci Gwamnatin Tarayya ta biya Glory Okolie diyyar Naira miliyan 10 bisa tsare ta ba bisa ka’ida…
-
Kungiyar tuntuba ta arewa ta dakatar da shugaban ta na kasa
A ranar Alhamis ne kungiyar tuntuba ta Arewa, wato Arewa Consultative Forum, ta dakatar da shugabanta, Mamman Osuman, SAN. Punch…
-
Zanga-zanga: Gwamnan Kano ya miƙa yaran da gwamnatin tarayya ta saka ga iyayen su
Gwamnan Kano ya miƙa yaran da gwamnatin tarayya ta saka ga iyayen su Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar…
-
Bamu yadda da wa’adi na shekara 6 ga shugaban ƙasa da gwamnoni ba inji yan majalisu
‘Yan Majalisu sun ƙi amincewa da ƙudirin samar da wa’adin shekara 6 na shugaban ƙasa da gwamnoni Majalisar wakilai ta…
-
Yan majalisar dattawa sun amincewa da lamunin dala biliyan 2.2 na Tinubu
A yau Alhamis ne yan majalisar Dattawa ta amince da sabon rancen dala biliyan 2.2 da Shugaba Bola Ahmed Tinubu…
-
Majalissar wakilai ta bukaci kamfanin raba wutar lantarki su zuba jari da yakai N500bn
Majalissar wakilai ta bukaci kamfanin rarraba wutar lantarki ta DisCos su kara zuba jari zuwa N500bn ko kuma su hakura…
-
Hukumar EFCC ta kama mutane 35 kan damfarar yanar gizo a Abia
EFCC: Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta sanar da kama…
-
Bola Tinubu yace Hadin kai shi zai magance kalubalen tsaro a Afirka
Shugaba Bola Tinubu, a ranar Laraba, ya yi kira ga sojoji a fadin Afirka da su hada kai wajen magance…