-
Yahaya Bello, da wasu mutane 2 sun musanta tuhumar da EFCC keyi musu
A yau Larabar ne tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da wasu mutane biyu suka musanta hutumar da ake musu…
-
Farashin man fetur na iya raguwa bayan da matatar mai ta Fatakwal ta dawo aiki
yan kasuwa sun yi marhabin da matatar man fetur ta Fatakwal, suna masu cewa hakan zai zurfafa gasa, tabbatar da…
-
Shaguna 11 sun kone bayan fashewar wani gas a Legas da ya haddasa gobara
Shaguna 11 ne suka kone kurmus yayin da dukiyoyi na miliyoyin Naira suka lalace a wata gobara da ta tashi…
-
Akalla yan sanda 4,449 ne suka kai karar sufeto bisa jinkirin kara musu girma
Akalla jami’an yan sanda 4,449 ne suka kai rundunar ‘yan sandan Najeriya da babban sufeton ‘yan sandan kasar zuwa kotun…
-
Obasanjo: Daga fara shan sigari na kusa zama dan ƙwaya
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasan Najeriya da ɗalibai su guji amfani da kuma ta’ammali da…
-
Gwamnan Edo, zai fara binciken gwamnatin Obaseki kasa da mako 2 da hawa mulkinsa
Gwamnan Jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, ya amince da kafa kwamitin tabbatar da kadarorin jihar mai mambobi 14 domin binciken…
-
Matatar Dangote Ta Rage Farashin litar mai daga 990 zuwa 970
Matatar mai ta Dangote ta yi wani rangwame a farashin kayan sa na Motar Mota (PMS) ga ‘yan kasuwa. Anthony…
-
Hukumar kula da harkokin kamfanoni ta cire sunayen kamfanonin sama da 1000 daga rajistar ta
Hukumar kula da harkokin kamfanoni (CAC) ta ce ta cire sunayen kamfanonin Delist Dunlop, Mitsubishi, da sauransu da suka gaza…
-
Ƙungiyar dalibai ta ƙasa NANS ta bukaci Tinubu ya kawo karshen yunwa a Nijeriya
Ƙungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta yi kira ga shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta magance matsalar yunwa da tabarbarewar…
-
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta kwato Naira biliyan 105.8 cikin shekara 1
Musa Aliyu, shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (ICPC), ya ce hukumar ta kwato kadarori da kudade da…