-
Gwamnan Nasarawa ya gabatar da kasafin kudi naira biliyan 382.57
A jiya ne gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 na N382. Biliyan 57 ga…
-
Za mu fara tattara bayanan ‘yan bindiga da suka tuba ranar Asabar – Gwamna Sani
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce gwamnatin jihar za ta fara tattara bayanan tubabbun yan bindiga a ranar…
-
Tinubu ya yaba da sake nada Okonjo-Iweala a matsayin shugaban WTO Karo na 2
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Dr Ngozi Okonjo-Iweala murna, bisa zaben da aka yi mata baki daya a matsayin…
-
Ta’addanci: Kotu ta bada umarnin sakin mutane 50 da ake zargin yan kungiyar IPOB ne
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin sakin wasu mutane 50 da ake zargin yan kungiyar…
-
Kotu a Abuja ta tsare wasu ‘yan kasashen waje 109 da aikata laifuka ta Intanet
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare wasu ‘yan kasashen waje 109 da aka kama…
-
Shekara 2 ina neman mutumin da ke damfarar mutane da suna na – Sheikh Abdallah
Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya baiyana cewa shi ma kusan shekaru biyu ya kwashe ya na neman Aminu Abdullahi, mutumin…
-
Zazzafar muhawara ta kaure a zauren majalisar kan dokar haraji
Yadda zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Barau Ndume a majalisa kan kudurin dokar haraji na Tinubu An samu takaddama mai…
-
Kotu ta baiwa EFCC umarnin ajiye Yahaya Bello
Babbar kotun tarayya dake birnin Abuja ta mika ajiyar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a hannun hukumar dake yaki…
-
An sace yaro dan shekara 2 da ‘yan uwansa 3 a Kaduna
Al’ummar unguwar Keke A da ke Millennium City a jihar Kaduna sun fada cikin fargaba da razani, bayan da aka…
-
Ana zargin yan daba da halaka wani dan sanda a jihar Adamawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna…