-
Gwamnan Kaduna ya gabatar da kasafin kudi naira biliyan 790 na shekarar 2025
Gwamnan Kaduna Uba Sani ya gabatar da kasafin Naira biliyan 790 na shekarar 2025, inda ya jaddada muhimman sassa kamar…
-
Yan sandan Nijeriya 229 suka hadu da ajalinsu a cikin watanni 22
Akalla jami’an yan sandan Najeriya 229 ne aka kashe tsakanin watan Janairun 2023 zuwa Oktoba 2024, kamar yadda binciken Daily…
-
Ƴan APC sama da miliyan 26 sun yi barazanar ficewa daga jam’iyyar
Kungiyar ‘Team New Nigeria’ (TNN) ta fara shirye-shiryen ficewa daga jam’iyyar APC don kafa sabuwar jam’iyyar siyasa da za ta…
-
Dokar haraji: Gwamnonin Arewa ba adawa su ke da Tinubu ba, in ji Gwamna Zulum
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya musanta rade-radin cewa gwamnonin Arewa suna adawa da Shugaba Bola Tinubu saboda manufofin…
-
Ma’aikatan kananan hukumomi a Abuja sun tsunduma yajin aiki kan rashin biyan mafi ƙarancin 70,000
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC reshen Abuja ta umurci dukkan ma’aikata a kananan hukumomi shida na babban birnin tarayya Abuja…
-
Kungiyar ASUU ta bayyana shiga yajin aiki a jihar Bauchi
Kungiyar ASUU na malaman jami’o’i (ASUU) reshen jami’ar Sa’adu Zungur (SAZU) da ke Bauchi, zata shiga yajin aikin sai baba-ta-gani…
-
Wata gobara ta tashi a kasuwar kayayyakin gyara a jihar Legas
Wata gobara da ta tashi a wata kasuwar kayan gyara da ke unguwar Idumota a jihar Legas ta kuma lalata…
-
Dikko Radda ya amince da naira 70,000 mafi ƙanƙantar albashi a Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda ya amince da naira 70,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi ga ma’aikata jihar.…
-
An gano gawa 27 bayan kifewar kwale-kwale a jihar Kogi
Hukumomi a Najeriya sun ce har yanzu ba a ga fiye da mutum 100 ba, bayan kifewar wani kwale-kwale ɗauke…
-
Mutane akalla 200 ne ake fargabar sun mutu yayin da kwale-kwalen ya kife a Kogi
A ranar Juma’a ne wani jirgin ruwa dauke da fasinjoji sama da 200 da ke kan hanyarsa daga al’ummar Dambo-Ebuchi…