-
Ƴan uwa 2 sun rasa ransu bayan sun ci rogo a Abuja
Wasu ƴan uwa biyu, Loveth Charles, ‘yar shekara 9, da ɗan uwanta, Solomon Charles, mai shekaru 6, sun mutu bayan…
-
Adadin kuɗin harajin da Najeriya ta samu ya kai Naira Tiriliyan 1.78
Gwamnatin Najeriya ta samu kudi har Naira Tiriliyan 1.78 na harajin Kiyasta (VAT) a rubu’i na uku na shekarar 2024.…
-
VAT: Masu arziki za’a ƙara wa haraji ba talakawa ba – Kabiru Dandago
Farfesa Kabiru Dandago, Farfesa a fannin lissafi na Jami’ar Bayero Kano, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara…
-
Masana sun bada shawarin yadda za a yi da gidaje 753 da aka gano a Abuja
Kwararru a fannin gidaje sun ba da ba’a si kan wasu rukunin gidaje 753 da aka samo kwanan nan a…
-
Wata gobara ta lalata ɗakuna 16, shaguna 7 a Kwara
Wata gobara da ta tashi a garin Ilorin na jihar Kwara a ranar Talata ta lalata dakuna 16 da shaguna…
-
Kirsimeti: Kamfanin Aero ya rage kudin jirgi duk inda fasinja zai je
Kamfanin jiragen sama na Aero Contractors, wanda shi ne mafi dadewa a Najeriya, ya ce matafiya za su biya mafi…
-
Sabbin Labarai
Majalisar Wakilai ta buƙaci CBN ya dakatar da yi wa ma’aikata 1,000 ritaya
Majalisar wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dakatar da shirin ritayar ma’aikata 1,000. A cewar rahotanni, babban…
-
Majalisar Wakilai ta bankaɗo Kwalejin Kimiyya mai ɗalibai 142 da ma’aikata 154 amma aka kashe N600m
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke…
-
Naira 25,000 ake bamu a matsayin kudin wata – Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Yobe
Babban Sakataren Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Yobe (YOSACA), Dokta Jibrin Adamu Damazal, ya ce rashin isassun kudade…
-
Wike zai kaddamar da gina hanyoyi 4, wasu yankuna a Abuja
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a wannan makon zai kaddamar da wasu sabbin tituna guda hudu, da wuraren kula…