-
Babachir: Jihohin Arewa za suyi arziki idan aka ayyana dokar haraji akan noma–2024
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa, da jihohin Arewacin Najeriya za su samu karin kudaden shiga daga…
-
Iyalan shugaban Miyetti Allah sun bukaci a sako shi, 2024
Iyalan shugaban Miyetti Allah Kautal Hore, Alhaji Bello Bodejo, sun yi kira ga rundunar sojin kasar da ta gaggauta sakin…
-
Makamai: An kama mai shekaru 42 bisa zarginsa da bayar da makamai ga masu aikata laifuka
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama wani matashi mai suna Friday Emenike mai shekaru arba’in da biyu, Alias Ekpo,…
-
Mun rage yaran da ba su zuwa makaranta a Borno zuwa 700,000 – Zulum
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa an samu raguwar yaran da ba sa zuwa makaranta a…
-
Rundunar ƴansanda a Kano ta kama mutum 3 da jabun kudaden ƙasar waje
Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kano ta yi holon wasu mutane uku da ake zargi da samun su da jabun kuɗaɗen…
-
An rage kuɗin makaranta wa dalibai masu buƙata ta musamman a Kwara
Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rage Naira 100,000 na kudin makaranta da ake biyan daliban nakasassu. Mataimakin shugaban…
-
Gomnati tarayya ta saki naira Biliyan 44 domin biyan fansho
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar fansho ta kasa (PenCom) ta sanar da fitar da naira biliyan 44 daga ofishin Akanta…
-
Ahmad Lawan ya bada tallafin N10m ga wadanda gobara ta shafa a jihar Yobe
Shugaban majalisar dattawa ta 9, Sanata Ahmad Lawan, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 10 don tallafawa wadanda gobarar da…
-
Sojoji sun wargaza sansanonin IPOB a jihohi 3 na Imo, Enugu, da Ebonyi
Sojojin Hadin Gwiwar Rundunar Kudu maso Gabas mai suna Operation UDO KA sun wargaza sansanonin kungiyar (IPOB) da bangaren da…
-
Hukumar Kwastam ta samu mace ta farko da ta zama matukiyar jirgi
Mataimakiyar Sufuritanda Kwastam (Mai tukin Jirgi) Olanike Balogun ta kafa tarihi a matsayin matar farko da ta zama matukiyar jirgi…