-
Sojojin Najeriya sun gano maɓoyar Lakurawa, a jihohi 2 na Katsina da Zamfara
Sojojin Najeriya sun gano tare da lalata sansanonin sabuwar kungiyar ta’addanci mai suna Lakurawa a yankin Jibia na Jihar Katsina…
-
Dawakin-Tofa:Kotu ta hana kama mai magana da yawun Gwamnan Kano, Dawakin-Tofa
Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin hana Sufeto Janar na ‘Yan Sanda , Hukumar Tsaro ta SSS, da…
-
Sojoji sun rushe sansanin lakurawa 22, a Sokoto
Dakarun soji ta Operation Fansan Yamma sun lalata sansanoni 22 na garin Lakurawa tare da kashe da dama daga cikinsu…
-
Legas ta cancanci gwamna Musulmi a 2027 – Babban Limamin Coci
Wani babban limamin cocin ta ƙasa da ke Legas, Acibishof Isaac Ayo Olawuyi, ya yi kira ga a zaɓi musulmi…
-
Maleriya: An samu raguwar kamuwa da cutar maleriya a duniya 2024
Wani sabon rahoto da Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar ya nuna cewa an samu raguwar masu kamuwa da cutar…
-
An yiwa akalla sojoji 656 murabus daga aiki
Sojojin da suka yi wa kasarsu hidima na tsawon shekaru 35, sun yi horon tsagaita wuta na tsawon watanni shida,…
-
Majalisar jiha ta cire Lamidon Adamawa a matsayin shugaban majalisar sarakuna mai daraja ta 1
Majalisar dokokin jihar Adamawa da ke arewa maso gabshin Najeriya ta amince da ƙudurin kafa wasu masarautu uku masu daraja…
-
Ma’aikacin asibitin Kano ya dawo da N40m da ya tsinta
Wani matsakaitan ma’aikacin gwamnatin jihar Kano da ke aiki da asibiti Malam Aminu Umar Kofar Mazugal daga karamar hukumar Dala,…
-
Sarkin Kano Sunusi na 16th ya magantu kan rufe kofar fadar
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce har yanzu masarautar Kano ba ta da masaniya kan dalilan da…
-
Babachir: Jihohin Arewa za suyi arziki idan aka ayyana dokar haraji akan noma–2024
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa, da jihohin Arewacin Najeriya za su samu karin kudaden shiga daga…