-
Sabbin Labarai
Mako daya ya rage wa’adin mulki na ya kare EFCC ta gayyatace ni – Obaseki
Gwamnan, ya ce ba ya tsoron duk wani kamawa da binciken da hukumar za ta yi akan gwamnatinsa kan “korafe-korafen…
-
Sabbin Labarai
Har yanzu akwai jihohi bakwai da ba su fara biyan mafi karancin albashi ba
Hakan na zuwa ne yayin da jihohi 25 suka fara biya wasu kuma sun bayyana adadin da za su biya…
-
Sabbin Labarai
An gyara gidan mataimakin shugaban kasa Kashim kan kudi Naira Biliyon 5bn
A cikin kasafin kudi na N2.17tn da aka zartar a watan Nuwamba 2023, gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 3…
-
Sabbin Labarai
Uwargidan gwamnan Anambra ta ba da tallafin kayan agaji ga ‘yan gudun hijira.
Wakilin jaridar Leadership ya tattaro cewa, a yanzu haka al’ummomin kananan hukumomi biyar na jihar ne ambaliyar ta shafa kuma…
-
Labarin Wasanni
An yi jinkirin fara buga wasan Bayern da Benfica na tsawon mintuna 15.
An jinkirta wasan na gasar cin kofin zakarun Turai tsakanin Bayern Munich da Benfica a ranar Laraba da mintuna 15…
-
Sabbin Labarai
Likitoci za su janye aiki a asibitin kwararru na Kano
Kungiyar likitocin Najeriya (NMA), reshen jihar Kano, ta sanar da janye ayyukan jinya a asibitin kwararru na Murtala Muhammad, daga…
-
Labarin Wasanni
A lokacin Xavi, idan ɗan wasa ya makara, dole sai ya biya tarar yuro dubu daya – Pedri
Dan wasan Barcelona Pedri yace “A lokacin Xavi, idan ɗan wasa ya makara, dole sai ya biya tarar €1k ga…
-
Sabbin Labarai
‘Yan sanda sun kama karnuka 3 bisa zargin su da hallaka maigadi
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama wasu karnuka uku da ake zargin sun hallaka wani mai gadi…
-
Sabbin Labarai
Masu bautar kasa sun bukaci a aiwatar da alawus dinsu na naira dubu 77
Mambobin kungiyar masu yi wa kasa hidima ta kasa sun bukaci gwamnatin tarayya da ta aiwatar da kudirin bayar da…
-
Sabbin Labarai
Yan bindiga sun hallaka manoma 10 da Indiyawa a jihar Neja
‘Yan bindiga sun hallaka akalla manoma 10 da suka hada da mata daga kauyukan Wayam da Belu-Belu da ke…