-
Sabbin Labarai
An zabi Musiliu Akinsanya matsayin shugaban kungiyar direbobi ta NURTW
Tsohon shugaban kungiyar ma’aikatan sufurin mota ta kasa reshen jihar Legas, Mista Musiliu Akinsanya, wanda aka fi sani da MC…
-
Sabbin Labarai
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta zargi gwamnatin APC a jihar
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta zargi gwamnatin APC a jihar da barnatar da dukiyar al’umma wajen tafiye-tafiye kasashen waje.…
-
Sabbin Labarai
Shugaba Tinubu zai bar Abuja zuwa kasar Saudiyya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja ranar Lahadi zuwa birnin Riyadh na kasar Saudiyya domin halartar taron hadin gwiwa…
-
Sabbin Labarai
Jamiyyar APC ta ciyo bashin Naira biliyan 5bn domin rantsar da Okpebolo – Obaseki
Gwamnan jihar Edo mai barin gado, Godwin Obaseki ya yi zargin cewa jam’iyyar APC ta ciyo bashin Naira biliyan 2…
-
Sabbin Labarai
Sabuwar kungiyar ta’addanci, ta Lakurawa, sun kashe utane 15, sun sace shanu 100 a birnin Kebbi
Rahotanni sun ce sabuwar kungiyar ‘yan bindiga da aka fi sani da Lakurawa ta kashe mutane 15 tare da yin…
-
Sabbin Labarai
Ya kama ta Tinubu ya kawo karshen wahalar da yan kasa ke ciki – Osinbajo
Tsohon mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kara ba…
-
Sabbin Labarai
Mataimakin shugaban kasa Shettima ya buƙaci shugabanni su yi riqo da gaskiya
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya, musamman shugabanni, da su yi koyi da shugabanci na…
-
Sabbin Labarai
Janye tallafin man fetur shi ne abu mafi kyau da ya faru a Nijeriya – Sanata Sani Musa
Sanata Sani Musa, shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kudi, ya ce cire tallafin man fetur shine abu…
-
Sabbin Labarai
Hankulan magoya bayan mawaka Davido, Wizkid, Burna Boy, ya rabu gida biyu
Magoya bayan sun raba hankulan su ta bangarori daban-daban biyo bayan sanarwar da aka fitar na wadanda aka zaba don…
-
Sabbin Labarai
An bukaci ‘yan siyasa su kaurace wa sayen kuri’u – Abdussalami
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar (rtd), wanda shi ne Shugaban Kwamitin samar da zaman lafiya na…