-
Sabbin Labarai
An fara taron majalisar dinkin Duniya kan sauyin yanayi na COP29
A ranar litinin ne aka buɗe taron Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi na COP29 a Azerbaijan, wanda ke matsayin…
-
Sabbin Labarai
Mutane biyu sun mutu saka makon rikicin kan iyaka a jihar Ebonyi
Al’ummomin Ishiagu da Akaeze dai sun shafe shekaru da dama ana rikicin kan iyaka da ya yi sanadin mutuwar daruruwan…
-
Sabbin Labarai
Dillalan mai za su koma sayen man fetur daga matatar Dangote.
Shugaban kungiyar dillalan na kasa, Abubakar Maigandi Shettima, ya shaidawa manema labarai a Abuja cewa yarjejeniyar ta kuma shafi daukar…
-
Sabbin Labarai
‘Yan ta’addan Lakurawa sun karbe iko da wasu masarautun gargajiya a Kebbi –Bukarti
Bukarti ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Litinin. Ya ce kungiyar ta…
-
Sabbin Labarai
Halin da dimokuradiyyar ƙasar nan ke ciki akwai gyara – Obi
Da yake jawabi a wajen wani gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamna na jam’iyyar a Akure, jihar Ondo, Sola…
-
Sabbin Labarai
Ana yi wa majalisar tarayya mummunar fahimta ne – Tajuddeen Abbas
Abbas ya bayyana haka ne a yayin babban taron muhawara tsakanin “majalisa da dimokuradiyya a 2024”, wanda Cibiyar Nazarin Majalisun…
-
Labarin Wasanni
Musiala ya ci wa Bayern ƙwallo a wasan St Pauli a Bundesliga
Jamal Musiala ne ya ci wa Bayern Munich ƙwallon da ta yi nasara a gidan St Pauli 1-0 ranar Asabar…
-
Sabbin Labarai
Bai ka mata Matasan Nijeriya su ke ficewa daga kasar ba – Fashola
Babatunde Fashola, tsohon ministan wutar lantarki, ayyuka da gidaje, ya bukaci matasan Najeriya da su daina ficewa daga kasar zuwa…
-
Sabbin Labarai
Ba ni da masaniya game da shirya taron addu’a na kasa – Remi Tinubu
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce ba ta shirya taron addu’a na kasa ba, kuma labaran da…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirinta na magance matsalolin muhalli a jihar
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirinta na magance matsalolin muhalli a jihar ta hanyar hadin gwiwar da shiri na bankin…