-
Sabbin Labarai
A daina yaɗa ayyukan Lakurawa – Cibiyar sadarwa ta Nijeriya
Shugaban, Manjo Janar Chris Olukolade (rtd), ya bukaci masu ruwa da tsaki da ‘yan Najeriya da su guji yada cece-kuce…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayya ta yi kashedi kan ƙirƙirar makarantun kiwon lafiya a ƙasar.
Pate ya ba da shawarar inganta cibiyoyin da ake da su don yin aiki yadda ya kamata, musamman idan aka…
-
Sabbin Labarai
Ku zauna a rumfunan zaɓen ku bayan kun kaɗa ƙuri’a – Makinde ya faɗa wa al’ummar Ondo
Makinde, shugaban jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) a yankin Kudu maso Yamma, ya yi wannan kiran a ranar Alhamis a…
-
Sabbin Labarai
Kuɗaɗe sunyi ƙaranci a hannun jama’a musamman yankin Arewacin Najeriya.
Jihohin da ake fama da rashin kuɗaɗen sun hada da Bauchi,Borno, Kaduna, Kano, Kebbi, Taraba, da kuma wasu garuruwan ciki…
-
Labarin Wasanni
UEFA na binciken alkalin wasa saboda bidiyon ‘shan koken’
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Turai, UEFA ta fara bincike kan wani alƙalin wasa na Ingila David Coote, bayan bayyanar wani…
-
Sabbin Labarai
An dakatar da shugaban hukumar raya birnin tarayya Injiniya Shehu Hadi Ahmad.
Babban mataimaki na musamman kan harkokin sadarwa da sabbin kafafen yada labarai ga Ministan Lere Olayinka ne ya bayyana hakan…
-
Sabbin Labarai
Gwamnatin tarayya za ta ciyo bashin dala biliyan 2.2 don tallafawa tattalin arziki
Ministan Kudi Wale Edun ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Alhamis bayan kammala taron majalisar, wanda shugaba…
-
Sabbin Labarai
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya na ɗa Daniel Bwala muƙamin mai taimaka masa
Mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga, ne ya sanar da nadin a cikin wata sanarwa da aka rabawa…
-
Sabbin Labarai
Shugaba Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron ƙasashen larabawa
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar wani gagarumin taron hadin gwiwa tsakanin kasashen Larabawa da aka gudanar a…
-
Sabbin Labarai
Kamfanin mai na kasa NNPC zai daina shigo da tataccen man fetur da ga kasashen waje – Kyari
Babban jami’in kamfanin mai na ƙasa Mele Kyari ne ya bayyana haka a wajen taron shekara-shekara da baje koli na…