-
Sabbin Labarai
An samu rabuwar kai tsakanin iyalan Akeredolu bayan ayyana ɗan takarar jami’yar SDP
Rahotanni sun bayyana cewa, a ranar Alhamis din da ta gabata ne, kanin marigayi Gwamna Oluwafemi Akeredolu, ya bayyana goyon…
-
Sabbin Labarai
An daure wanda ya yi wa ƴar shekara 7 fyade hukuncin ɗaurin rai da rai
Mai shari’a Modupe Osho-Adebiyi na babbar kotun babban birnin tarayya Abuja, a hukuncin da ta yanke a ranar Alhamis, ta…
-
Sabbin Labarai
Cibiyar kare hakkin jama’a ta ta kai karar hukumar ‘yan sandan jihar Yobe
Cibiyar kare hakkin jama’a ta Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) ta kai karar hukumar ‘yan sanda a hukumance, inda…
-
Sabbin Labarai
Adadin hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu
Adadin hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa kashi 33.88 a watan Oktoban 2024, daga kashi 32.7% a watan…
-
Labarin Wasanni
Messi ya yi fushi da alƙalin wasa bayan tafiya hutun rabin lokaci
Messi ya yi fushi da alƙalin wasa bayan tafiya hutun rabin lokaci akan me yasa ba a baiwa ɗan wasan…
-
Sabbin Labarai
Hukumar zabe ta kasa ta maye gurbin Ebiseni da Festus a zaɓen jihar Ondo
Gabanin zaben gwamnan jihar Ondo na ranar Asabar, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta maye gurbin dan…
-
Sabbin Labarai
Mun aika na’urar zabe ta BVAS 4,002, jihar Ondo– INEC
Kwamishiniyar zabe ta jihar Ondo, Mrs Oluwatoyin Babalola, ta bayyana hakan a ranar Juma’a a Akure, babban birnin jihar. Ta…
-
Sabbin Labarai
An yi jana’izar Lagbaja yau a Abuja
A yau Juma’a ne aka yi biso na Hafsan Sojin kasa (COAS) Laftanar Janar Taoreed Lagbaja a Abuja, bayan shafe…
-
Sabbin Labarai
Sabon shugaban Sri Lanka ya gode wa jama’a saboda zaɓar jam’iyyarsa
BBC Hausa ta ruwaito cewar Sakamakon zaɓen ya bayyana irin adawar da ƴan kasar suke yi da yanayin matsin tattalin…
-
Sabbin Labarai
Ƴansanda sun kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka a Kano
Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga…