-
Sabbin Labarai
An saki Yahaya Bello daga gidan yari kan kuɗi naira miliyan 500
Hukumomin cibiyar kula da gidan yarin Kuje sun saki Yahaya Bello, tsohon Gwamnan Jihar Kogi. Hakan ya biyo bayan cika…
-
Sabbin Labarai
Kirsimeti: An fara zirga zirga na jirgin kasa kyauta ga ƴan Najeriya a duk faɗin ƙasar na 2024
A ranar Juma’a ne gwamnatin tarayya ta fara zirga-zirgar jiragen kasa kyauta a fadin kasar domin saukaka tsadar sufurin fasinjoji…
-
Sabbin Labarai
Ƴan siyasa ne su ka talauta yankin Arewa sama da shekaru 40 – Dogara
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta 9, Yakubu Dogara, ya danganta abinda aka samu na koma bayan da Arewa ke fuskanta…
-
Sabbin Labarai
Ogun: Ƴan sanda sun kama wasu mutane 7 da ake zargin ƴan kungiyar asiri ne a Ogun
Rundunar ‘yan sandan jihar ta kama wasu mutane bakwai da ake zargin ‘yan kungiyar Aiye Confraternity ne da ake nema…
-
Sabbin Labarai
Hukumar Kwastam ta kama N86.7m na man fetur a Adamawa
A wani abin da masu sharhi kan iyakoki suka bayyana a matsayin aikin da ya dace da nufin kawo karshen…
-
Sabbin Labarai
SMEDAN za ta canza motoci 100,000 zuwa masu amfani da iskar gas
Hukumar bunkasa kananan sana’o’i ta Najeriya (SMEDAN) ta bayyana shirin sauya motoci 100,000 zuwa matsewar iskar gas (CNG) nan da…
-
Sabbin Labarai
Damfara: Hukumar EFCC ta kama wasu ƴan kasashen waje 193, da yan Nijeriya 599 da ake zargin ‘yan damfara ne
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ce ta kai wani samame…
-
Sabbin Labarai
Tinubu ya naɗa sakatarorin dindindin 8 a gwamnatin sa
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin sakatarorin dindindin guda takwas a ma’aikatan gwamnatin tarayya domin cike guraben da…
-
Sabbin Labarai
Kasafin kudi: Nijeriya za ta ciyo bashin Naira tiriliyan 13 don cike gibin kasafin kudi na 2025 — Edun
Wale Edun, Ministan Kudi kuma Mai Kula da Tattalin Arziki, ya bayyana a ranar Litinin cewa za a cike gibin…
-
Za mu ceto arewa ne idan matasa suka karbi shugabanci – Bafarawa
Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji Ɗalhatu Attahiru Bafarawa ya ce sun ƙaddamar da wata gwagwarmaya ta ceto arewacin Najeriya da kuma…